Hausa Musics

[Music] Umar M Shareef ‘Alaka New Song’

Wanannan wata sabuwar wakar shahararren mawaki nan umar m shariff yayi mai suna “Alaka” wanannan wakar ce da yayi ta alakar soyayya da masoyiyarsa wanda sanin duk mai sauraren wakokinsa yasa indai baiti ne na kalamin soyayya to ba’a cewa komai.

Saboda haka ni wanannan wakar ta burgeni sosai saboda haka yana da kyau kuma ku saurari wanannan dadda wakar mawakin.

Domin saukar da wanannan wakar sai ka latsa wanannan blue rubutu din.

Download Audio Now 

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button