
Wannan shine bidiyon tarin lirattafan da Abduljabar kabara ya tattara zuwa wajen mukabala da za’a yi gobe idan Allah ya kaimu.
Ga hotunan nan ku kalla.
Wannan kuma shine bidiyon da munka samu tashar yourtube mai suna Al-annur tv na wallafa sai ku kalla kagani.