Hausa Musics
MUSIC : Isah Ayagi ~ So A Soka
Matshin mawaki Isah Ayagi ya sake zo muku da sabuwa wakarsa mai suna “kaso a soka” itama dai wakar soyayya ce wanda zatayi dadin saurare ga masoya.
Wanda daman yayi fice a fagen wakokinsa tun asalin farko.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com