Kannywood
Innalillahi Maganar Karshe Da Marigayiya zainab Booth Mahaifiyar Maryam Booth kafin ta Rasu
Advertisment
Allahu Akbar kamar yadda bayyani ya nuna cewa wannan shine bidiyon margayiya zainab booth Mahaifiyar jaruman kannywood kafin Allah ya karbi abirsa.
Wanda zaku tayi maganganu masu hikima da ban tausayi wanda tabbas Allah ne manya sha’u wanda yasan komai da komai.
DUBA WANNAN :Kalli Hotunan Jaruman Kannywood da Sunka Halarci Jana’izar Jaruma Zainab Booth
Bidiyo: Jana’izar Zainab Booth Uwar Maryam Booth wacce ta rasu a jiya Alhamis a Kano
Yah Allah ka gafartawa musulmi kura kuransa yayi masa rahama cikin rahamarsa amen.


One Comment