Hausa Series Fim

Kalli Shirin LABARINA season 3 Episode 1 ORG HD

Kamar yadda anka alkawalanta muku cewa a yau ne za’a fara shirin labarina zango na ukku kashi na Daya.
Wanda mai bada umurni aminu saira a yau ne za’a fara haskaka shirin talabijin da tashar yourtube dinsa.
Ga episode nan ayi kallo lafiya.

Share to your friends.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button