Kannywood

Amma Award Season 5 : Fauziyya D Sulaiman As” Best Adapted screenplay” 2018 kalli hotuna

Advertisment

Alhamdullillahi Ala kulli Halin, cikin ikon Allah na sami nasarar lashe kambun karramawa na Amma award Kashi na biyar a matsayin ” Best Adapted screenplay” Da film din Uwata na kamfanin ISI, ina taya duk wanda suka samu wannan kambu murna.  Sannan ina godiya ga producer na wannan fim wato Isa A Isa.
Ga hotunan kamar haka:-

Ku kasance da hausaloaded.com
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button