Kannywood

Dalilin Da Ya Sa na Ɗauki Nauyin Jinyar Jarumi Sani Sk – Malam Inuwa waya

Alhamdulillahi malam inuwa waya wanda ake yiwa lakabi da raba gardama yayi bayyanin dalilin da yasa ya dauki nauyin jinyar fitacen jarumin masana’antar kannywood wato sani garba sk.
Wanda jarumin ya dade yana jinya wanda ciwo amma sai hamdala har ya kai ya fito yana neman taimakon alummar musulmi.
Sai kwatsa kwanaki malam Inuwa ya dauki nauyin wannan shine tattaunawar da manema labarai nayi da malam inuwa.
https://youtu.be/2zbx7OeFjA4Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button