Kannywood

Bidiyo : Ran Malam Ya Bace ! Rahma sadau, Zazzafar Nasiha zuwa gareta gameda Sake komawarta Film din kudanci

A cikin wannan bidiyo malam yayi nasiha zuwa gareta akan irin komawa fina finanta na kudu wanda idan baku manta ba masana’antar Kannywood ta koreta bisa irin abubuwan da sunka faru akan wani hoto da ta wallafa wanda har anka samu kaskantace da yayi kalaman ɓatanci ga fiyayen halitta Annabi Muhammad s.a.w.
 
 
 
Shima yanzu bayan korarta daga Kannywood sai ta koma a nollywood ma’ana fina finan yan kudu.
 

Wannan shine film din da ta nuna a shafinta na Instagram bayan korarta daga Kannywood zuwa nollywood

Ga dai nasiha mai zafi da malam yayiwa rahama sadau.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button