Kannywood
Allah Sarki Kalli Yadda Maryam Booth Take Kula da Mahaifiyar ta kafin ta Rasuwarta


Advertisment
A cikin wannan bidiyo wanda jiya ne ita maryam booth ta wallafa a shafinta wanda take kula da ita tun daga nan gida nigeria har i zuwa waje da ankayi mata aiki.
Wanda zaku ga irin yadda ake nuna soyayyar ɗa da mahaifi.
Ga bidiyon nan kasa sai kullla ku gani Allah ya jikanta yayi mata rahama.
https://youtu.be/X7E0zBU6IFs