Kannywood
Bidiyo : Ali Jita Yayi Bukin Bude Katafaren Wurin Bukukuwa Da Taro ‘Ali Jita Event Center’
Kamar yadda ali isah Jita ya alkawalanta da cewa a yau Alhamis 17/12/2020 zai bude event center wanda ya sanyawa suna “Ali Jita Event center” .
Wanda ya samu halartar manya manyan mawaka da jaruman Kannywood a wannan wurin na bukin bude Wannan dakin taro da bukukuwa.
A madadin hausaloaded da mabiyanta suna taya wannan mawaki murna bude wannan wurin.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla.