Kannywood

Burina Yanzu Na Samu Miji Nagari Yayi Wuff Dani – Teema Yola

Fatima isah adamawa yola wadda ankafi sani da teema yola wanda bbchausa sunkayi hira da ita a cikin shirin daga bakin mai ita.

Teema Yola

Wanda ake mata tambayoyi a cikinta wanda har akan alakarta da Mahmoud na shirin labarina ta bada amsa cewa abokinta ne suna mutunci sosai wanda har wasu na ganin tarensu ta wuce abota.
Ga bidiyon nan kasa domin sauraren cikakken bayyani daga bakinta.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA