Addini
Shin da gaske ne an tara wa Sheikh Kabiru Haruna Gombe sadakar Naira miliyan 30 a Kaduna? ~ Daga Bakinsa Sheikh Kabiru Gombe
A wannan kafa mai suna Dcl hausa wanda sunkayi fira da Sheikh Kabiru Gombe cewa ance wajen Tafsir nasa a Kaduna an tara masa kudi Naira miliyan 30 a Kaduna.
Malam ya amsa masa eh tabbas wannan gaskiya ne sai dai ba shi anka tarawa kudin ba, a’a marayu anka tarawa wanda kuma ba shi kadai ne a wajen Tafsir nasa anka yi hakan ba wanda yayi bayyanin kaya da sauran abubuwa yakai kimanin naira miliyan 50.
Kamar yadda zakuji bayyani daga bakin sheikh Kabiru Haruna Muhammad gombe saboda haka dan Allah a san abinda ake fada.