Addini
Bidiyo : Abu Ya Dawo Sabo ! Abduljabbar Ya Ɓarota Muhimmin Sako Zuwa Ga Dr Bashir Aliyu Umar
Advertisment
Wannan wani kuma sabon bidiyo ne wanda Abduljabbar ke kalubalantar Dr.engr Bashir Aliyu Umar akan hadisin sahabi Anas R.A.
Wanda zakuji irin yadda ya barota a wannan bidiyo daga bakin Abduljabbar.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com