Kannywood

Kalli Zafaffan Hotuna Da Sanarwa Akan Fim Din Yaki A Soyayya – Nafisa Abdullahi Daga Birnin paris

Advertisment

Satin da ya gaba ne jaruma fim din masana’antar kannywood nafisa abdullahi ta ziyarci birnin paris wajen shakawata shine munka kawo muku zafffam hotunan jaruma sa’a nan ta wallafa wani bidiyo inda take cewa

 “Ina mai bada hakuri ga masoyina domin jiya ne ya kamata a fitar da official trailer Na fim din Yaki A Soyayya wanda kuma bana nan wanda ya zama dole ina nan sai ayi hakuri”

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button