Kannywood
Yadda kafatanin Jaruman Kannywood sukayi Dandazo a gurin bada kyautukan gasar wakar yahya bello


Advertisment
Wannan shine cikakken bidiyon da dandazon mutane sunka taru wajen bada kyautar gasar wakar yahay bello Gwamnan kogi da yake so fitowa takarar President 2023 a karkashin jam’iyyar Apc wanda sunan wannan wakar itace “garkuwar matasa” da ankayi challenge akanta.
Wanda a karkashin kamfanin daraktan mawakan siyasa a karkashin jam’iyyar Apc ne ya dauki nauyin yi tare da abokanan aikinsa, wanda an yi kyautar motoci da napep da babur dai sauran kyauta kamar yadda zaku gani a cikin wannan bidiyo.