Kannywood

Tofa Ganduje Nikake Fadawa Haka – Mustapha Naburaska Nafada makadin ka shigo Kannywood kaga Gaskiyar

Jarumi Mustapha Naburaska yayi wani gajeren bidiyo wanda ko miyasa yake wannan zance bayan da shi an san shi dan adawa ne ma’ana yana cikin tawagar kwankwasiyya.
Wanda hausawa kance waka a bakin mai ita yafi dadi sai ku saurara kuji bayyani daga bakinsa.
https://youtu.be/CiNq4uA36Zw

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button