Kannywood
Silar Rasuwar Wasu Daga Cikin Jaruman Kannywood
Advertisment
Mutuwa Guda Daya Ce, Sai Dai Kowa Ne Dan Adam Da Irin Sillar Da Zata Zo Mishi, A Yau Mun Kawo Muku Sillar Rasuwar Wasu Fittattun Jaruman KannyWood Guda 30, Yanda Zakuji Dalilin Rasuwar Nasu.
Jarunan kannywood da sunka kwanta dama wadanda sunka taka rawar gani a masana’antar kannywood da masana’antar da masu kallo zasu dade basu manta da su ba irin yadda sunka jajirce a masana’antar.
Muna Fatan Allah Ya Musu Rahama Amen ya sanya muyi kyakywawan karshe idan tamu ta zo amen.
Saurara Cikakken Videon Da Bayanan Nasu Anan.