Uncategorized
Da Duminsa: A Cechi Jama’a~ A’isha Buhari ta gayawa shugaban kasa
Advertisment
Da Duminsa: A Cechi Jama’a~ A’isha Buhari ta gayawa shugaban kasa
Uwargidan shugaban kasa,Hajiya A’isha Buhari a karin farko ta yi magana akan halin da Najeriya ke ciki inda ta yi kira da a ceci jama’a.
Ta saka hoton shugaban kasar da jami’an tsaro inda hoton ke dauke da wakar Adam A Zango yana zayyano matsalolin Najeriya.
Ana ta zanga-zanga dai akan matsalar tsaro a Arewa wanda hakan ya dauki hankalin Duniya baki daya.
Ga bidiyon ku kalla.
#Achechijamaa pic.twitter.com/I9fOo640uo
— Aisha M. Buhari (@aishambuhari) October 17, 2020
Advertisment