Uncategorized

AIRTEL NG SUNA DAMUNKA DA SATA KO SAKO?

Assalamu alaikum warahmatullah
bismillahi rahamani raheem
sanu da zuwa sadeeqmedia blog yau munzo muku da wani sabon al’amari
AIRTEL NG SUNA DAMUNKA DA SATA KO SAKO?
Ka danna *902#  akan layin airtel NG dinka, kayi reply da 2, zasu cireka daga duk wani tsari da suke damunka da sako ko satar kudi.
duba wanannan pic
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button