Kannywood

Rahama Sadau Tayi Martani Mai zafi Ga wanda Yace mata “Duwawunki kamar Na kurciya”

Advertisment

Jaruma rahama sadau fitacciyar jaruma ce a wasan kwaikwayo na arewa da kudu wanda ta wallafa sababbin hotunan ta a shafinta na sada zumunta facebook da Instagram wanda sun samu martani sosai ga mabiyanta.
Wanda a kwanan baya ta wallafa hotuna da sunka ja mata zagi amma sai yanzu ta gyara amma kuma duk da haka mutane akwai su da kallon laifin mutum koda yace ya tuba.
Wanda ta wallafa wadanda hotunan wanda anka samu wani daga cikin mabiyanta da cewa.
Abdullahi Giggs yace :Da wani duwawunki kamar na kurciya”
Wanda nan take ta bashi amsa da cewa.
Rahama Sadau : tunda ya baka sha’awa ae shikenan”.
Wanda nan take mutane sunka fara zargin shi wannan abdullahi Giggs wasu kuma suyi masa nasiha ganin cewa wannan hotunan basu da wani muni da zai furta mata wannan kalma.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button