Hausa Musics

MUSIC : Sadi sidi sharifai – Dawafi

Albishirin ku ma’abota sauraren wakoki hausa a yau munzo muku da sababbin wakokin fasihin mawakin nan da kunka dade baku ji duriyarsa ba.

Sadi sidi sharifai mutum ne da yayi wakoki Sosai a masana’antar kannywood tun rasuwar Rabilu Musa Ibro wannan mawaki anka daina jinsa amma yau yazo muku da sabon kudin album dinsa mai suna ” wata da rana”.

Wannan waka na daya daga cikin wanann sabon kudin Album dinsa ‘wata da rana’ na shekara 2022.

Sai kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button