Labarai

Da dumi dumi : Buhari zai tafi London don duba lafiyarsa

Advertisment

Fadar shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ta ce shugaban zai tafi Landan gobe Juma’a don duba lafiyarsa.

Muhammadu buhari

Mai taimakawa shugaba Buhari kan harkokin yaɗa labarai Femi Adesina ne ya sanar da hakan cikin wata gajeruwar sanarwa da ya fitar yau Alhamis,kamar yadda bbchausa na ruwaito.
Ya ce ana sa ran shugaban zai koma gida Najeriya a mako na biyu na watan Yuli mai kamawa.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button