Hausa Musics

MUSIC : sani liya liya – Cele

Advertisment

Sani liya liya mai wakar sambisa ya fitar da sabuwa wakarasa mai suna “cele” wanda ita da wannan wakar akwai tasiri gareta tsakanin maza da mata.
Sani liya liya ya nuna a cikin wannan wakar irin yadda mata ke nuna wayo ga da namiji idan sun ganshi da abin hannunsa.
DUBA WANNAN
MUSIC : Nura M Inuwa Ft. Ahmed Delta – Gaskiya
Sani liya liya mawaki ne da ya iya wakokin barkwanci da nishadi sosai Wanda duk mai sauraren wakokinsa yasan haka.
DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button