Hausa Musics
[MUSIC] Nura M Inuwa – Tauraro [Ni Da Ku Album 2021]
Advertisment
Shahararren mawakin soyayyar nan wanda tauraronsa ya dade yana haskawa wato Nura M Inuwa ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Tauraro”.
Wannan waka mai suna “Tauraro” na daya daga cikin wakokin sabon Album dinshi daya saki mai suna “Ni Da Ku”.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download mp3 domin sauke ta a cikin wayarka.
One Comment