Kannywood

Yanzu – Yanzu : Aminu Saira Ya Fadi Ranar Da Za’a Saki Labarina Season 3

Advertisment

A yau ranar juma’a malam aminu saira mai bada umurni ya fadi ranar da za’a fara haskaka labarina zango na ukku wanda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta kamar inda yake cewa.
SANARWA!
In sha Allah RanarJuma’at mai zuwa 4/6/2021 zamu saki Tallan shirin #LABARINA Series. Zango Na Uku. Tallan yana Dauke da Ranar da Za’a fara Haskawa, lokaci da kuma Tashoshin da zaku iya kallon shirin. Allah yasa mu fita kunyar masu kallo. Muna kara godiya gare ku Masoya “

 

View this post on Instagram

 

A post shared by Aminu Saira (@aminusaira)


 
 

Daga Aminu Saira

Aminu Saira

 
Daga Aminu saira

 
Daga Aminu Saira

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button