Kannywood

Bidiyo : In Dai mace tana da mutunci Ihu Da dariyar Mutane bazasu hanata saka Abaya ba ~ Sarkin waka

Sarkin waka nazir m ahmad yayi jawabi mai daukar hankali sosai akan irin wannan abu da ya faru akan sanya abaya da mata ke yi.
Wanda har ya kai ana musu ihu da dariya domin sanya abaya wanda har anka samu dalibai dana jami’ar wudil wanda har ya kai hukumar makaranta sunka kori wadannan dalibai.
To a cikin wannan bidiyo gaskiya nazir m Ahmad yayi amfani da ilimi da basira akan irin yayi bayyani ana cin zarafin da ankayiwa mata akan abaya.
https://youtu.be/uw6d-N55NKg

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button