

Advertisment
Sheikh dahiru usman bauchi yace yanzu suna da miliyoyin yan darikar Tijjaniya a cikin Aljannu wanda zakuji lissafin daga bakinsa wanda yayi jawabi akan matsayar su da wadannan musulmai aljannu da sunka shiga darikar Tijjaniya.
Ga sautin murya nan ku saurara kuji daga bakin shehin malamin.