Kannywood

Bidiyo : Kalli Irin Damuwar da Yaron nan Yayi Rashin Ganin Maryam Yahaya

Wannan wani gutun bidiyo ne wanda shafin mufeeda rasheed ta fitar da bidiyon an hango wani yaro wanda Babban masoyin Maryam Yahaya Yazo ganinta tun safe amma bai ganta ba.
Wanda zaku ga a cikin wannan bidiyo irin yadda wannan masoyinta ya damu sosai kan rashin ganin masoyiyarsa wanda hakan tasa munkayi Wannan posting koda wani na kusa zai ganta domin da kuna da wannan fans nata, domin fans shine abin alfahari ga mutum mai irin wannan sana’a.

 

View this post on Instagram

 

A post shared by Galadanchi (@mufeeda_rasheed1)

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button