Kannywood
Bidiyo : Jarumi Zahraddeen Sani tare da matar sa da yayan sa cikin yanayin nishadi
Jarumi Zaharadeen sani yana daya daga cikin manyan jaruman da suka dade sosai a masana’antar Kannywood wanda ya nunawa duniya yana yin nishadi shi da iyalinsa kamar yadda zaku ni a cikin wannan bidiyo.