Kannywood

Ina Taya ku Murna, Allah ya Kawo ciki da Goyo Da Zama Lafiya Saratu Daso Da Suleman Angon Ba’amurikiya (Hotuna)

Tauraruwar fina-finan Hausa, Saratu Gidado da aka fi sani da Daso ta ta hadu da Matashi Sulaiman daga jihar kano da Matarsa, Janne.
Daso a wasu hotuna da ta saka ta shafinta na Instagram an ganta tare da ma’auratan inda ta musu fatan Alheri.
An daura auren Sulaiman da Matarsa wanda ya fauki hankula sosai a Gasau dake Panshekara a Kano, kuma manyan baki ciki hadda Sanata Shehu Sani sun halarta.
Ga hotunan nan kasa.
 
 

 
 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button