Addini
Bidiyo : Dr Abdallah G/Kaya Yayiwa Masu ” Abaya challenge” Wankin Babban Bargo


Advertisment
Dr Sheikh Abdallah G/kaya wata ta yi masa tambaya akan cewa wai miye abaya challenge.
Yace abinda a abaya babu wani abu sai iskanci da kidahumanci da kauyanci da banzanci.
Yace wannan abun harka ce ta shaidan wanda yayi mata kwaliya su kuma sunka dauka mace taje inda samari wai a saya musu abaya,yace indai baka bi Allah ba ka bautawa shaidan.
Ga faifan bidiyon nan kasa sai ku saurara.
Tambaya Akan Abaya Challenge pic.twitter.com/IWKciwbToT
— Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya (@abdallahgkaya) May 3, 2021
Zakuji malam ya dauko maganar wai samari marowa ta, “stinge men association” kungiyar samari masu dunkule hannu anyi yayi ya wuce.saboda haka aguji irin wannan abubuwan.





