Labarai

Damfarar Milliyan 450 ! Akan Posting Din Maganar Ummi Zee Zee Dr Mansur Wani Ya bata Masa Suna A Facebook Dr zai dauki mataki

Dr Mansur sokoto ya gargagi wani shafin Facebook da ya rufe daga jiya zuwa daren yau 12 na dare akan ayi Damfarar Ummi Zee Zee da tace anyi mata daga baya kuma tace arna sunfi tausayi fiye da musulmai inda anka samu wani yana amfani da page mai sunan professor Mansur sokoto fans yayi wannan posting kamar yadda zaku gani a cikin wannan hoto.
Inda ya wallafa rubutu kamar haka.
Mai wannan shafin na ba shi daga nan zuwa karfe 10pm na daren yau Jum’ah 09/04/2021 ya rufe shi. In ba haka ba zan dauki matakin doka a kan sa.
Mansur Sokoto”

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button