Kannywood
Hotunan Auren Rukayya Dawayya Da Afakallahu
Advertisment
A jiya ne ranar juma’a anka daura auren jaruma Ruƙayya Dawayya da Angonta Shugaban hukumar Tace fina Finai a jihar kano Isma’il Na Abba Afakallahu.
Jiya bayan kamala sallah juma’a anka daura auren nasu inda abun yayi sha’awa sosai inda ita da kanta amarya take rokon Allah ya kawowa yan uwanta mata maza nagari irin nata.
Yan uwa da abokan arziki sun halarta a wajen wannan daurin aure inda zaku maza da mata daga Masana’antar kannywood da masoya da abokanan arziki.
Ga hotunan nan ku kalla.









