Kannywood

Bidiyo : kalli Bidiyo Bani Aka Baiwa Muƙamin Kwamishinan Kudi Da Tsare tsare ba – Jarumi Nura Hussaini

A kwanan baya labarai da dama a soshiyal midiya sunyi ta yawo cewa an nura Hussaini ne anka baiwa mukamin Kwamishinan Kudi da tsare tsare.
To shine jarumin yafi yayi magana da bakinsa cewa ba shi bane wani ne wanda sunan daya da shi.
Ga bidiyon nan

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button