Addini
Bidiyo : Ma’anar Ramadan da abubuwan da ya kamata mai Azumi Yayi


Advertisment
Sheikh Jabir Sani maihula yayi bayyanin ma’anar ramadan da abinda ya dace mai azumin watan ramadan yayi da abinda ya dace kar yayi.
Wanda zaku saurari wannan bayyanin daga bakin shehin malamin ga faifan bidiyon nan ku kalla.


