Labarai

Kalli Hotunan Gidan Yari Mafi Kyawu A Duniya

Wannan shi ne gidan yari mai suna ‘Bastoy’ a ƙasar Norway, shi ne gidan yari mafi kyawu da ƙayatuwa a duniya.

Na ga mutane da yawa suna mamaki idan aka ce musu wannan gidan yari ne, amma abin da ba su sani ba , Yawancin gidajen yarin ƙasashen ƙetare bayan ƙasancewar su ƙayatattu waɗanda akwai kayayyakin more rayuwa a cikin su, doriya akan haka, ana baiwa fursunoni alawus-alawus duk wata, bugu da ƙari kowanne fursuna yana da damar da zai iya fita waje ba tare da rakiyar jami’in tsaro ba sannan ya dawo da kansa.

Jaridar rariya ce ta fitar da wannan sanarwa.

 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button