Addini

Shin zan iya Auren kishiyar mahaifiyar matata – Sheikh Abdulrazaq yahaya haifan

Shin ya halatta in auri matar mahafin matata?

A wajen majalisin karamun malam sheikh Abdulrazaq Yahaya haifan yana amsa tambayoyi inda ya amsa tambayar wani daga cikin masu turo tambaya da cewa..

Malam wani surukinsa ne ya mutu yabar mata biyu shine yake tambaya shin zai iya aure daya daga ciki?

Ma’ana kana auren yar mutum sai yana da mata biyu ko ukku ba iya uwar matar ba sai ya mutu shine yake tambaya mutum zai iya auren daya daga cikin kishiyar mahaifiyar matatai.

Malam yana cewa wannan zaka iya auro kishiyar mahaifiyar matarka ka hada su gida daya Allah bai haramta shi ba.

zaku iya duba kitabbul ummi mujalal shafina 155, yana cikin kitabbul muhala mujala shafi na 54 , yana cikin almuguni mujala shafina 98 duk idan ka duba waɗannan litattafai zaka gansu.

Ga bidiyon nan kasa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button