Hausa Musics
MUSIC : kasheepu Amjad – Mu Gudu Tare Ft Nura M Inuwa
A yau mun zo muku da sabuwa wakar shahararen mawakin nan nura M Inuwa tare da Fitacen mai kidan nan wato Kasheepu Amjad record wanda shima ashe dai ba’a barsa a baya ba, wajen rera waka ba.
Wanda zaku ji irin yadda yayi kalamai masu ma’ana tare da ƙafiya wanda zai baiwa mutane mamaki sosai.
Allah ya saka muku da Alkairi bisa sanya mana wakar Mahadin waka muna godiya
Mahadin Waka masoyanka fa sun kagu matukar bisa dakon jiran kundin wakokin ka kuma mahassadanka sun sanya mu agaba da yi mana ba’a da cewa basirarka ta cike wai yaudarar mu kake babu wani Album mu kuma zukatan mu sun ƙin lamunce da haka Yakamata kodan zolayarmu mu masoyanka da akeyi ka zage damtse ka fitar da mu kunya dan Allah har mun fara sarewa Allah ya faɗaɗa mana tunaninka