Kannywood

Sarkin waka Nazir M Ahamd Yayi Martani Mai zafi Akan Kama Mu’azzam Idi Yari

Hukumar tace fina finai ta jahar kano wato cencorship board wanda take karkashin Isma’il Na abba Afakallahu itace take dauke da alhakin kama babban darakta kuma furodusa Mu’azzam Idi Yari wanda duk jaruman Kannywood suke nuna kamunsa bisa zalunci da rashin gaskiya tsin tsarta.
Wanda mun kawo muku masu martanin wasu jaruman wanda yanzu nan shima sarkin waka nazir M Ahamd yayi kalamai masu daukar hankali da kamun Mu’azzam Idi Yari.
Wanda ita baku tuna ba shima akwai matsa sosai tsakaninsa da Afakallahu wanda shima sai da sunka kaishi gidan yari, wanda mun samu labari ya nuna rashin jin dadinsa da zalunci ne kama Mu’azzam Idi Yari.
 
 
 
Ga abinda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.
Kayi hakuri Mu’azzam wllh kamun hukumar da take zalunci babu komai a cikinsa sai alkairi Allah zai karbe ka kuma akwai ranar kin dillanci ai“.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button