Addini
Bidiyo : Daga Karshe Sheikh Qaribullah Yayi Martani Mai Zafi zuwa Ga Abduljabar Akan Zagin Sahabbai


Advertisment
Wannan shine bidiyon Sheikh Qaribullah Nasiru Kabara wanda dan uwa ne ga Abduljabar nasiru kabara wanda mahaifinsu daya.
Amma idan ana maganar fiyayen halitta Annabi Muhammad s.a.w to babu maganar dan uwa duk wanda yace yaci mutuncin Manzon Allah sai inda karfinmu ya kare.
Ga bidiyon nan kasa ku saurara.
https://youtu.be/OktUPT4ewQE

