Kannywood

Bidiyo : Rahama Sadau /Fati Washa / Da sauran jaruma A Dinner Abba sadau



Wannan shine bidiyon yadda ango ya yanka cake wajen Dinner aure ya baiwa matarsa da kanwarsa tuzuruwa rahama sadau a wajen bukinsa.
Wanda jaruman matan Kannywood sun halarci wajen sosai da zaku gani a cikin wannan bidiyo saura rahama sadau saboda daman yace yayi aure ne ya bude kofar aure ga sauran kanensa mata.









Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button