Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Maryam Wazeery Lailla Labarina A Dubai Wajen Shakatawa
Itama dai maryam wazeery lailah a cikin shirin Labarina wanda talabijin arewa24tv ke haskawa duk sati wanda itama ta sauke faralin yan matan Kannywood wajen shakatawa a kasar dubai.
Wanda itama hotunan nata sun tayar da kura a shafukanta na sada zumunta.
Ga Hotunan nan kasa.