Kannywood

To Fah Kalli Bidiyon Sadiya Kabala Na Sumbatar “Kiss” Din wani Ya jawo Cece kuce

Tsohuwar Jarumar Kannywood sadiya kabala ta sanya wani bidiyo a shafinta na sada zumunta wanda ta rubuta masa “My baby”


Wanda nan da nan wasu na kama fadin albarkacin bakinsa yayinda wasu sunka tsine masa wasu kuma sunkayi mata nasiha akan cewa itace keyiwa wasu nasiha amma kezo kina wannan aika aika.
Wanda wasu na ganin ae dan uwanta ne saboda sunyi kama a fuska inda wasu kuma na nuna koda hakane bai dace ba.
Ga kadai kadan gaba cikin martnanin da mutane nayi akan wannan bidiyo.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button