Kannywood
Bidiyo : Hamisu Breaker Ya Chase a Bikin ‘Yar Shugaban ƙasa Hanan Da Turad
Mawaki hamisu breaker ya chashe a wajen bikin hanan Buhari da turad wanda dai shima jarumin ya samu wannan irin shiga zuwa bikin Yar shugaban kasa.
Wanda tabbas cigaba ya samu a wajen mawaki hamisu breaker ku kasance damu domin wasu labaran kan wannan aure.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
https://www.kuryang.com/