Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Fati washa A Kasar Dubai wajen Chilling


Advertisment
Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wadannan hotunan nata inda ta je kasar Waje take shakatawa.
Ta saka hotunan a shafinta na sada zumunta inds masoyan ya da dama suka yaba.
Ga hotunan nan kasa.