Uncategorized

Kura Takai Bango ! A taya ni da addu’a, wallahi miji nike bukata Matuka , Kyakkyawar budurwa ‘yar Gombe

Wata kyakkyawar budurwar mai suna Maryam a manhajar Tuwita ta yanke shawarar bayyanawa duniya yadda take ji a zuciyarta saboda gaskiya ta gaji da boyewa.
Maryam ta shifa Tuwita don bayyana a ra’ayinta na neman miji saboda ta gaji da boyewa.
Legit na ruwaito.A shekarun baya-bayan nan, kafafen ra’ayi da sada zumunta sun taimaka matuka wajen hada samari da yan mata masu neman aure.
Maryam ta ce gaskiya ta gaji da boye yadda take ji kuma tana bukatan miji.
Ta kara da cewa ita yar jihar Gombe ce kuma jama’a su taimaka mata da addu’a.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

3 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button