Kannywood
Innalillahi wa’innah alaiihi Raju’un ! kannywood Tayi babban Rashi Allah Yayiwa Mahaifin Maishinku Rasuwa
A jiya ne jarumin Ibrahim maishinku yayi posting a shafinsa na sada zumunta inda yake nuna alhininsa na rashin babansa wanda yana mai cewa
“INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJUUN. a yau 26 JAN 2021 nayi babbaan rashi, .Allah yayi maka Afuwa baba .Wallahi duk wanda ya tafi cikin Aminci ya huta.Allah ya bamu hakurin rashin ka baba.Allah yasa mu mutu cikin Aminci”
View this post on Instagram
A madadin ceo Hausaloaded da mabiyanta na mika sakon Ta’aziyya Allah yayi masa rahama ya gafarta masa amen.