Kannywood

Innalillahi wa’inna’ilaihir raju’un Allah Yayiwa Jaruma Fadila (Ummi Lollipop) Rasuwa

Innalillahi wa’inna’ilaihir raju’un allah yayiwa fadila (UMMI Lollipop) rasuwa yanzu Allah ya jikan ta da rahama
Daga daren jiya ne munka samu sanarwa mutum wannan jaruma daga jarumai da dama a shafukansu na Instagram.

Wanda mun rokon Allaha ya jikanta yayi mata rahama da kullihin musulmi baki daya amen.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button