Kannywood
Sanarwa Daga Darakta Aminu Saira Akan Film Din Labarina
Advertisment
Mai bada umurnin labarina aminu saira yayi wani muhimmin sanarwa akan masu kallon wanann film wanda karshen makone anka kai karshen zango na biyu.
Ga abinda darakta ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.
“SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!! Ina mai Alhinin Sanar da masoya wannan Shiri na #LABARINA Series cewa bayan gama Zango na 1 da na 2. antafi Hutun zuwa wani lokaci. in sha Allah bada jimawa ba Zamu sanar da lokacin da Za’a dawo , da kuma Tashar da Zai cigaba da zuwar muku. Muna masu baku hakuri muna godiya da soyayyar ku gare mu Allah yabar zumunci”


slm sunana abubakar muna rokan wannan shafin da tataimaka takawomuna da sabbin album din umar m shareef da na abdul d one thank you
sorry ina nufin album din 2021 kutaimaka please