Kannywood
Kalli kyawawan hotunan Auren Ibrahim Sharukhan Da Manya Manya Jaruman Kannywood
Advertisment
Muna taya ibrahim sharukhan a murna bukinsa na aure wanda manya manyan jarumai sun tashi shi murna sosai.
Abinda inya yayi armushi da sha’awa da burgewa shine irin yadda yayi shigar indiyawa har da babban jarumin ali nuhu da amarya ibrahim sharukhan wanda anka gi sani da M. C.
Ga hotunan kamar haka
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com